• Live

  • Album cover

RFI gidan rediyon Faransa ne da ke magana da harshen Faransanci da wasu harsuna 12*. Hedikwatar rediyon tana birnin Paris mai kwararrun ‘Yan Jarida da wakilai 400 a sassan duniya. RFI na gabatar da shirye-shirye masu kayatarwa tare da ilmantar da mutane game da sha’anin duniya. RFI na saduwa da masu saurare kusan miliyan 400 a mako ta sabbin hanyoyin sadarwa (Intanet da Salula da sauran hanyoyin sadarwa) kimanin Mutane miliyan 10 ke ziyartar RFI a wata. *Faransanci, Ingilishi, Kambodiyanci, Harshen China, Sifaniyanci, Swahili, Harshen Farisa, Fotuganci, Harshen Brazil, Harshen Romaniya, Rashanci, Harshen Vietnam